A ranar Asabar, kafar yada labaran Saudiyya tace, an kashe jami’an sojin kasar biyu a yayin wani hari a Yemen, akace, wanda ...
Gwamnatin Najeriya tana da burin ta fara samar da wutar lantarki na tsawon sa'o'i 20 a kullum, zuwa nan da shekara 2027. Mai ...
The code has been copied to your clipboard.
The code has been copied to your clipboard.
Isra’ila tace, zata bude sabuwar hanyar tsallakawa cikin Gaza domin ayyukan jin kai, a daidai lokacin da Amurka ke aza kaimin ...
An dawo da 320 daga cikin gawawwakin ne daga yankin Donetsk da kuma sojoji 89 da aka hallaka kusa da garin Bakhmut, wanda ...
FRSC ta yi wannan kira ne bayan da ta kammala gangaminta na wayar da kan al’umma a kan watannin karshen shekara.
An yankewa wani dan Najeriya hukuncin daurin shekaru goma a gidan yari na gwamnatin tarayyar Amurka bisa samunsa da hannu a ...
Fafatawar da Jamhuriyar Benin a filin wasa na Felix Houphouet Boigny zata gudana ne a ranar 14 ga watan Nuwamba da misalin ...
Sabon farashin mitocin zai fara aiki ne a ranar Talata, 5 ga watan Nuwambar da muke ciki, a cewar sakonnin da kamfanonin ...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya shiga sahum sauran Shugabannin duniya wajen taya Trump murnar sake zabensa a matsayin ...
Zaben ya nuna cewa Donald Trump ya doke mataimakiyar shugaban kasa Kamala Harris, da kuri’u sama da yadda aka yi hasashe, ...